An sami rudani a jihar Gombe a ranar Kirsimeti yayin da wani direban motar haya da ya kasa sarrafa motarsa ya buge wasu masu bikin Kirsimeti. DAILY POST sun rawaito cewa masu bikin Kirsimeti din suna cikin wani jerin gwano daga unguwar Tumfure zuwa gidan gwamnatin jihar da fadar Sarkin Gombe don kai ziyara, lokacin […]

Wata motar haya da ta kwace, ta kutsa cikim masu bikin kirsimeti a jihar Gombe