Wani tankin gas da ake amfani da shi wajen buga iskar tayoyin mota ya fashe a wani wuri gab da ofishin ‘yan sanda na Kpakungu a Minna, jihar Neja a ranar Laraba, inda yayi sanadiyyar mutuwar mutum guda. Rahotanni sun ce fashewar ta kuma jikkata vulkanizan mai suna Mohammed, da dansa, da wani mutum Guda […]

Fashewar tukunyar gas ta haddasa rasuwar mutum guda a jihar Neja