Jirgin yakin da zai kaiwa Lakurawa hari ya kauce hanya ya kashe mutane da dama a jihar Sokoto. An zargi cewa mutane da dama sun mutu yayin da wasu da dama suka jikkata sakamakon wani farmakin jirgin yaki da ya yi kuskuren jefa bama-bamai kan wasu al’ummomi biyu a karamar hukumar Silame ta jihar Sokoto. […]
Wani Jirgin yakin Najeriya ya sake kuskuren kai hari kan wasu kauyuka a Sokoto