Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo, ya aike da sakon taya murna ga al’ummar Jihar Anambra da dukkan ’yan Najeriya a yayin bikin Kirsimeti na 2024. A cikin wata sanarwa da Sakataren Yada Labaransa, Christian Aburime, ya fitar ranar Talata, Gwamna Soludo ya bayyana cewa wannan lokaci na musamman yana tunatar da mutane game da ƙaunar […]

Gwamna Soludo ya taya al’ummar Anambra murnar Kirsimeti