Shugaban riko na Kasuwar Shanu ta Wudil, Alhaji Ahmad Dauda, ya bayyana cewa kasuwar tana gudanar da hada-hadar kudi har Naira biliyan 50 a kowanne mako. A lokacin da ya ke magana da manema labarai a Kano ranar Talata, Alhaji Dauda ya bayyana cewa suna samun kudin daga shanun da suke sayarwa, kuma sun kan […]

Ana cinikin N50b duk mako a kasuwar shanu a Kano