Wata Kotun Majistare a Ibadan, ta tura tsohuwar matar Ooni na Ife, Naomi Silekunola da Shugaban gidan radiyon Agidigbo FM, Oriyomi Hamzat; da shugaban Makarantar Islamiyya ta High School, Abdullahi Fasasi, a gidan yarin Agodi. Umarnin sanya su a kurkuku ya biyo bayan tuhumarsu a dangane da hatsarin tuerereniya da ya faru a taron nishadi […]
Alkali ya tura wadanda su ka shirya taron Ibadan zuwa gidan yari