Gwamna Hyacinth Alia na Jihar Benue ya sanar da hutun mako biyu ga ma’aikatan gwamnati a jihar domin murnar Kirsimeti da Sabuwar Shekara. Hutun zai fara ne daga Talata, 24 ga Disamba, 2024, har zuwa Litinin, 6 ga Janairu, 2025. A cikin sanarwar, gwamna Alia ya jaddada muhimmancin ci gaba da gudanar da ayyukan da […]

Gwamnatin Benue ta ba da hutun mako 2