Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) a Jihar Bauchi, ta ce ta kama mutane 415 da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi tare da ƙwato jimillar tan 1.2 na ƙwayoyi daban-daban a shekarar 2024. Kwamandan NDLEA a jihar, CN Ali Aminu, ya bayyana haka yayin wata hira da manema labarai ranar […]

Bauchi: NDLEA ta yi gagarumar nasara a 2024