Kungiyar daliban makarantun gaba da sakandire ta kasa reshen jihar kano ta koka kan yadda gwamnatin jihar Kano ta daina biyan kudin tallafin karatu na shekara shekara ga daliban jami’o’i da na kwaleji a fadin jihar. Shugaban majalisar kungiyar na kasa reshen jami’ar Bayero ta Kano, Mahmud Sunusi Gama ne ya bayyana hakan, ya yin […]
Daliban Kano sun koka bayan gwamnati ta daina biyan tallafin karatu