Ministan labarai Mohammed Idris, ya yi kira ga ‘yan siyasa da su daina danganta hadarin turereniya da aka samu yayin rabon abinci a jihohin Oyo, Anambra da Abuja da sauye-sauyen tattalin arzikin da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta kawo.z,c A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai, Rabiu […]
Gwamnatin tarayya ta ja kunnen yan adawa a kan siyasantar da mutuwa a turereniya