Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da wasu mutum biyar da ake zargi da ta’addanci a gaban wata Kotun tarayya da ke Abuja a ranar Litinin. Ana zargin mutanen da gudanar da ta’addancinsu a karkashin fitaccen shugaban ‘yan ta’adda, Bello Turji. Za a gurfanar da mutanen da hukumomin tsaro na Najeriya za a gurfanar da su […]

Gwamnatin tarayya za ta gurfanar da ‘yan ta’addan Turji a gaban kotu