Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana jimaminsa tare da isar da ta’aziyya ga Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan jerin mummunan mutuwa a turereniya da suka faru a Jihar Oyo, Babban Birnin Tarayya (FCT), da kuma Jihar Anambra, wanda ya jawo asarar rayuka da dama. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar […]
Tsohon shugaba Buhari ya yi ta’aziyyar rashe-rashe a jihohin Najeriya