Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce kasafin kudin shekarar 2025 da aka gabatar ba zai haɓaka tattalin arziki mai ɗorewa ko kuma shawo kan manyan matsalolin da Najeriya ke fuskanta ba. A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, Abubakar ya ce kasafin kudin yana nuna yadda ake ci gaba da […]

Atiku ya caccaki tsarin karbo rance a kasafin kudin 2025