Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana cewa shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya ba da umarnin a kawo ƙarshen duk wani nau’i na rashin tsaro a ƙasar nan a shekarar 2025. Ministan ya bayyana hakan ne yayin da yake jawabi ga dandazon magoya bayan jam’iyyar APC da suka tarbe shi a Gusau ranar Asabar. Matawalle […]
Tinubu ya bada umarnin kawo karshen matsalolin tsaro a 2025 – Matawalle