Ministan Babban Birnin Tarayya (FCT), Nyesom Wike, ya umurci asibitocin gwamnati da su bai wa waɗanda suka jikkata a turmutsutsun da ya faru a Cocin Katolika na Holy Trinity, Maitama, Abuja, kulawar lafiya kyauta. Wike ya bayar da wannan umarni ne ta wata sanarwa da Mataimakinsa na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Mista Lere Olayinka, […]
Turmutsitsin Abuja: Wike ya ba da umarnin kula da lafiyar mutane kyauta