Kungiyar SERAP ta yi kira ga Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, su rage kasafin kudi na N9.4bn da aka ware don tafiye-tafiye, abinci, da kayan more rayuwa a fadar shugaban kasa, da kuma N344.85bn da aka tanada ga majalisar dokoki. SERAP ta bukaci a yi amfani da kudaden wajen […]
SERAP ta bukaci majalisa ta rage kudin tafiye tafiyen shugaban kasa