Hukumar Kiyaye Haɗura ta Ƙasa (FRSC) a Jihar Kano ta tura ma’aikata 1,539 domin tabbatar da tsaron hanyoyi da inganta zirga-zirgar ababen hawa a lokacin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara. A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na FRSC, Abdullahi Labaran, ya fitar, Kwamandan hukumar a jihar, Umar Matazu, ya bayyana cewa manufar […]

FRSC ta tura Ma’aikata 1,539 Kano a yayin bukukuwan Kirsimeti