Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da cewa mutum 22 ne suka rasa rayukansu a wani turmutsutsi da ya faru a garin Okija, jihar Anambara. Lamarin ya auku ne a ranar Asabar yayin da wata gidauniya ke rabon kayan tallafi na bukukuwan Kirsimeti, wanda ya haɗa da shinkafa da man girki. A wannan rana kuma, […]

Mutane 22 sun mutu a karbar tallafin shinkafa a Anambra