Hukumar Kwastam ta gudanar da gwanjon lita 20,000 na man fetur a ranar Asabar a tashar mai ta Afoo da ke unguwar Masfala, Ibadan, Jihar Oyo, kan farashin N630 kowace lita. Kwamptrola Hussein Ejibunu, ko’odinetan aikin Operation Whirlwind, ne ya kaddamar da sayar da man, wanda aka kama daga hannun masu safarar kaya ta barauniyar […]

Hukumar Kwastam tayi gwanjon Lita 20,000 na man Fetur kan N630 kowace Lita