Daraktan cibiyar CISLAC Kwamared Auwal Musa Rafsanjani, ya yi Allah wadai da matsanancin yunwa da tsananin talauci da ya addabi ‘yan Najeriya, yana mai zargin gazawar gwamnati wajen magance matsalolin tattalin arziki da ke kara jefa al’umma cikin wahala. Da yake tsokaci kan turmutsitsin da yayi sanadiyyar mutuwar mutane da dama yayin rabon kayan tallafi […]
CISLAC ta yi Allah wadai da halin yunwa da fatara da yayi sanadiyyar mutuwar mutane a turmutsitsi