Peter Obi, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, ya bayyana bakin cikinsa kan turmutsitsin da yayi sanadiyyar rasuwar mutane yayin rabon tallafin kayan abinci a Oyo, Anambra, da Abuja. Kusan yara 40 ne suka mutu a wani hatsari yayin wani taron liyafar yara da aka shirya a Ibadan, babban birnin […]
Peter Obi ya nuna takaicinsa kan rasuwar mutane yayin turmutsitsun karbar tallafi