Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA ta kama wani Dan kasuwa da aka fi sani da “I Just Got Back” wanda ake zargin yana kokarin shigar da hodar iblis cikin Najeriya. Femi Babafemi, Daraktan Harkokin Yada Labarai da Hada-hadar Tallace-tallace na hukumar, ya raba bidiyon kayan da aka kwace a […]

NDLEA ta damke wani dankasuwa da ake zargi da safarar hodar iblis