Gwamnatin Jihar Anambra tayi kira ga duk masu gudanar da ayyukan tallafi su bada muhimmanci kan tsaro da lafiyar mabukata domin kaucewa faruwar hatsarori masu kama da turmutsutsin da ya faru a Okija, Ć™aramar hukumar Ihiala. A wata sanarwa da mai magana da yawun Gwamnan Jihar Anambra, Mista Christian Aburime, ya fitar, gwamnan jihar, Farfesa […]

Gwamnatin Anambra tayi kira da a fiffita tsaro a rarraba tallafi