Wata gobara da ta tashi a kasuwar babura ta Yar-Dole, da ke Gusau, babban birnin Jihar Zamfara, ta lalata shaguna da rumfuna da dama. Wutar, wadda ta fara ci da yammacin ranar Asabar, ta bar ’yan kasuwa da mazauna yankin cikin firgici. Rahotanni sun nuna cewa wutar ta bazu cikin kasuwar da sauri, inda ta […]