Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Anambra ta bayar da sabbin bayani kan mummunan turmutsutsin da ya faru a Okija, Jihar Anambra, a ranar Asabar, yayin wani taron da aka shirya domin rabon shinkafa ga mabukata. Mai magana da yawun rundunar, SP Tochukwu Ikenga, ya bayyana cewa Kwamishinan ‘Yan Sanda, CP Nnaghe Obono Itam, ya ziyarci waɗanda […]
Mutane 22 sun mutu a turmutsutsin rarraba abinci a Anambra – ‘Yan Sanda