Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta bayyana cewa za ta fara gurfanar da duk masu ƙin biyan kuɗaɗen haraji a shekarar 2025. Wannan ya zo ne a matsayin wani ɓangare na gyare-gyare da gwamnatin ke yi domin inganta tattara kuɗaɗen shiga. Wannan batu na kunshe ne a wata sanarwa da mai […]

Gwamnatin Kano ta shirya gurfanar da masu kin biyan haraji daga 2025