Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya bayyana matukar alhini kan rasa rayuka sakamakon turmutsutsin da ya faru a Okija, Jihar Anambra, da Abuja, Babban Birnin Tarayya wajen karban tallafin abinci. Wannan mummunan labari ya zo ne kwanaki kadan bayan wani turmutsutsin daya hallaka yara kusan 30 a Ibadan, Jihar Oyo. A shafinsa na X, […]
Atiku ya nuna jimami kan rashin rayuka a turmutsutsin karɓar tallafi