Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bukaci kwamishinoni su kara kaimi wajen bijiro da ayyukan ci gaba da bunkasa rayuwar al’umar jihar Kano. Gwamna ya bayyana haka ne a wajen rufe bitar sanin makamar aiki da aka shiryawa kwamishinoni da manyan sakatarorin gwamnatin jihar Kano a garin Kaduna. Ya bukaci kwamishinonin da suyi amfani […]

Gwamna Abba ya zaburar da kwamishinonin Kano