Marayun da suka yi aure kuma suka samu matsala bayan shekaru da auren nasu, daga gidan marayau na Nassarawa sun koka da yadda suke fuskantar matsalolin rayuwa, musamman rashin wanda zai tsaya musu, da kuma taimaka usu idan bukatar hakan ta tashi. A tattaunawarsu da DAILY POST a safiyar Asabar, wasu daga cikin marayun mata, […]

Kano: Marayun da ‘torrey home’ ta aurar sun fada tsaka mai wuya bayan rabuwa da mazajensu