Aƙalla mutum 10 ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu da dama suka samu raunuka a sakamakon turmutsutsin da ya faru a Cocin Holy Trinity Catholic Church da ke Maitama, Abuja, a ranar Asabar. Lamarin ya faru ne lokacin da ake raba tallafin abinci a cocin don taimaka wa mabuƙata a lokacin bukukuwan Kirsimeti da […]

Abuja: Mutane 10 sun rasu a wajen karbar tallafin shinkafa