Sojojin rundunar ta 6, sun kama mutane hudu da ake zargi da zama mambobin ‘yan tawayen Ambazonian a Taraba. Ambazonia ƙungiya ce ta ‘yan tawayen da ke aiki a ƙasar makwabciyar kasa Jamhuriyar Kamaru. A cikin wata sanarwa da Capt. Olubodunde Oni, ya fitar ranar Asabar a Jalingo daga Mataimakin Daraktan Yada Labarai na Sojojin […]

An kama yan tawayen Kamaru a Najeriya