Kamfanin main a kasa NNPCL ya bayyana rage farashin man fetur, wanda yanzu ya rage lita zuwa N899. Wannan mataki ya zo ne bayan wani rage farashin da kamfanin man Dangote ya yi, wanda kuma ya yi tasiri a kan kasuwar man. Sanarwar da mai magana da yawun kungiyar PETROAN, Joseph Obele, ya fitar, ta […]

NNPCL ya rage farashin man fetur