Shugaban Ć™asa Bola Tinubu ya soke duk wasu tarukan da aka shirya a Legas a yau. An soke taruka ne domin girmama mutanen da suka rasa rayukansu a lokacin turereniya da ta faru a Abuja da jihar Anambra. Mutane goma, ciki har da yara, sun rasa rayukansu sakamakon turereniya da ta faru a cocin Katolika […]