Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya sanar da shirin gina kamfanin sarrafa magani na farko mallakin gwamnati a Arewacin Najeriya, tare da zuba jari mai yawa domin inganta kiwon lafiya a jihar. Gwamnan ya kuma ce an ware sama da Naira biliyan 5 don ayyukan kiwon lafiya, ciki har da gina sabbin gine-gine, […]