Kamfanin man fetur na kasa NNPC yayi watsi da rahotannin da aka fitar cewa matatar man fetur ta Fatakwal bata aiki. Kamfanin na NNPC yace rahotannin kanzon kurege ne ake yadawa domin matatar ta kammala aiki kamar yadda aka tabbatar a kwanakin baya. Kamfanin yace a yanzu haka ma ana shirye shirye fara dakon mai […]

NNPC yayi watsi da zargin matatar man fetur din Fatakwal