Shugaba Bola Tinubu a ranar Juma’a ya mika ta’aziyyarsa zuwa ga kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya sakamakon rasuwar Rafat Salami, sabuwar mai ajiyar kudi ta Kungiyar Manema Labarai ta Duniya (IPI). “Rashin ta zaiyi matukar tasiri ga yan jarida, aikin jaridar da ma fiye da haka,” in ji Tinubu a cikin wata sanarwa da mai […]
Tinubu ya mika ta’aziyya ga Kungiyar IPI kan rashin Hajiya Rafat Salami