Gwamnan Jihar Kebbi, Dr. Nasir Idris, ya amince da nadin sabbin Shugabannin Karamar Hukumomi biyu. Wannan bayanin ya fito ne daga hannun Komishinan Harkokin Karamar Hukuma da Al’adu na Jihar Kebbi, Alhaji Garba Umar Dutsinmari, a cikin wata sanarwa da ya fitar ga manema labarai a Birnin Kebbi a ranar Juma’a. Sabbin Shugabannin Karamar Hukumomin […]
Gwamnan Kebbi ya nada sabbin shugabannin karamar hukumomi biyu