Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima, ya dawo Abuja bayan yin umrah a Masallacin Harami na Makkah (Masjid al-Haram) a Saudiyya. Mai Taimakawa na Musamman kan Harkokin Media da Sadarwa ga Shettima, Stanley Nkwocha, ya bayyana wannan a cikin wata sanarwa da ya sanya hannu a daren Juma’a mai taken ‘Shettima Ya Dawo Abuja Bayan Yin […]

Shettima ya dawo Abuja bayan ziyararsa ta Saudiyya da UAE