Wata gobara mai tsananin girma ta kama a sananniyar kasuwar sassan motoci ta Araromi da ke Agodi-Gate, cikin garin Ibadan, Jihar Oyo. Gobarar ta lalata dukiyoyi masu darajar miliyoyin naira. Rahotanni sun nuna cewa gobarar ta fara ne da misalin karfe 2 na dare ranar Asabar, kuma har yanzu tana ci gaba da ruruwa. Ma’aikatan […]

Da Dumi Dumi: Wuta ta kama kasuwar sassan motoci ta Araromi a Ibadan