Wata babbar Kotun Jiha ta ba da umarnin dawo da Shugabannin Kananan Hukumomin Edo da aka dakatar. Kotun, karkashin jagorancin Mai Shari’a Efe Ikponmwonba, ta bayar da umarnin ne a ranar Juma’a, 20 ga Disamba, 2024. Mai Shari’a Ikponmwonba ta yanke hukuncin ne kan karar da shugabannin kananan hukumomi 18 da ke cikin rikicin suka […]
Kotu ta mayar da shugabannin kananan hukumomin Edo da aka dakatar