Sojojin Operation Safe Haven (OPSH) sun kama wasu mutum biyu da ake zargi da safarar makamai yayin wani samamen kwanton-bauna a garin Bokkos, jihar Filato. Majiyoyin sirri sun shaida wa Zagazola Makama cewa wadanda ake zargin, wadanda aka bayyana sunayensu da Mista Kenneth Mayas mai shekara 31 da Mista Bulus Yilfo mai shekara 60, an […]
Sojoji sun kama masu safarar makamai ana tsaka da cinikin AK47