Wata babbar kotun jiha da ke zama a Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas, ta soke zabukan mazabu, kananan hukumomi, da jiha na jam’iyyar APC a jihar karkashin jagorancin Tony Okocha a matsayin shugaban jam’iyyar. Alkalin da ya jagoranci zaman, Mai Shari’a Godswill Ogbomanu, ya yanke hukuncin a ranar Juma’a, inda ya soke zabukan jam’iyyar bisa […]