Hukumar tsaro ta sibil difens reshen Jihar Kano, karkashin jagorancin Mohammed Lawal Falala, ta sanar da tura jami’ai 3,542 domin tabbatar da tsaro da zaman lafiya yayin bukukuwan Kirsimeti da Sabuwar Shekara a fadin Jihar. A wata sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’a na Hukumar, SC Brahim Idris Abdullahi , ya fitar, an bayyana cewa […]

Rundunar sibil difens ta shiryawa bukukuwan karshen shekara a Kano