Hukumar kula da yanayi ta kasa (NiMet) ta Yi Hasashen Hazo da kura a fadin kasar nam daga Juma’a zuwa Lahadi NiMet ta bayyana haka ne inda ta ce za a sami hazo da kura a sassa daban-daban na kasar. A sanarwar da aka fitar a Abuja ranar Alhamis, NiMet ta ce ana sa ran […]
Za a yi hazo da kura a Najeriya daga Juma’a zuwa Lahadi – NIMET