Gwamnan jihar Kebbi, Dakta Nasir Idris, Kauran Gwandu, ya bude gasar karatun Al-Qur’ani ta kasa karo na 39 a dakin taro na Waziri Umaru Federal Polytechnic da ke Birnin Kebbi. Jihar Kebbi ce ta dauki nauyin gudanar da wannan gagarumin taro, wanda manyan baki suka halarta, ciki har da Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad […]

Kebbi: Gwamna Nasir Idris ya bude gasar karatun Al-Qur’ani na 39