Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa, ba gaskiya ba ne rahotannin da ake yadawa cewa bukumomi a birnin yarayya na bin sa yana bin sa bashin kudaden mallakar filaye. A wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Musa Krishi, ya fitar a ranar Juma’a, Kakakin Majalisar ya […]