Hukumar Tsaro ta Civil Defence ta Najeriya (NSCDC) ta tura jami’ai 1,850 domin tabbatar da tsaro a yayin murnar Kirsimeti a Jihar Kogi. Wata sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’a na rundunar, Abdullahi Aliyu, yasa hannu a ranar Juma’a, ta bayyana cewa, Kwamandan NSCDC na Jihar Kogi, Esther Akinlade, ta zabi wadannan jami’ai daga sassa […]

Bikin krisimeti: NSCDC ta tura jami’ai 1,850 don tabbatar da tsaro a Kogi