Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana alhininsa kan asarar rayuka da aka yi a turmutsitsin na birnin Ibadan. Hakan ya zo ne a daidai lokacin da shugaban ma’aikatan gwamnan Oyo, Mista Segun Ogunwuyi, ya ce adadin wadanda suka mutu ya kai 40. A wata sanarwa da Bayo Onanuga, mai ba shi shawara na musamman kan […]

Tinubu ya bukaci a gudanar da bincike kan turmutsitsin Ibadan