Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya soke mallakin filayen tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari; Kakakin Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas; da Sakataren Gwamnatin Tarayya, George Akume, tare da wasu fitattun mutane 759 a Maitama II, Abuja. Kwace mallakin filayen ya biyo bayan rashin biyan kudin takardar mallakar fili (Certificate of Occupancy). Mai baiwa Ministan […]
Wike ya kwace mallakin filayen Buhari, Abbas, Akume da wasu fitattun mutane 759